Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Bayan Sallama Irin Ta Addinin Musulunci Muna Munawa Kowa Fatan Alkhairi 🤲🤲
Wannan Itace Khuɗubar Da Malam Ya Gabatar A Ajekaran Jiya Juma'a Kenan A Masallacin Abubakar Sadiq Juma'at Mosque KHUƊUBA -Mai Taken Duk Lokacin Da Miyagun Malamai Suka Haɗe Da Gwamnati Talaka Yashiga Ukku
Ubangiji...
- Release Date:October 26, 2025





